ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar s…
Bayanin hadisin: ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar s…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana umartar masu yin sallah kan su daidaita sahunsu, kuma kada sashinsu ya gabata akan sashi kada kuma ya jinkirta, kuma daidaita sahu yana daga cikar sallah , kuma karkace sahu ɓaci ne da tawaya a sallah.
Koyarwar hadisin: ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar s…
- Halaccin kula da dukkan abinda yake cika sallah kuma yake nisantar da ita daga tawaya.
- Hikimar annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a koyarwa, ta inda ya haɗa hukunci tare da dalilinsa; dan bayyanar da hikimar shar'amtawa, da nishaɗantar da rayuka akan kamantawa.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU
· HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye