Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'a biyu kafin ya zauna
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'a biyu kafin ya zauna
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'…
Bayanin hadisin: Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kwaɗaitar da wanda ya zo masallaci ya shige shi a kowanne lokaci, da kowacce manufa, ya yi sallah raka'a biyu kafin ya zauna, su ne raka'o'i biyun gaisuwar masallaci.
Koyarwar hadisin: Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'…
- An so yin sallah raka'a biyu gaisuwa ga masallaci kafin zama.
- Wannan umarni ne ga wanda ya yi nufin zama, wanda ya shiga masallaci ya fita kafin ya zauna umarnin bai shafe shi ba.
- Idan mai sallah ya shiga (masallaci) alhali mutane suna cikin sallah, sai ya shiga cikinta tare da su, to, wannan ya wadatar masa daga raka'o'i biyun.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· SALLAR NAFILA
· HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah