Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsakanin Duwatsu biyu

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsakanin Duwatsu biyu

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsaka…

عن أنَسُ بنُ مالك رضي الله عنه قال: «أَنَّ جَارِيَةً وُجِدَ رَأْسُهَا مَرْضُوضاً بَيْنَ حَجَرَيْنِ، فَقِيلَ من فَعَلَ هَذَا بِك: فُلانٌ، فُلانٌ؟ حَتَّى ذُكِرَ يَهُودِيٌّ، فَأَوْمَأَتْ بِرَأْسِهَا، فَأُخِذَ الْيَهُودِيُّ فَاعْترف، فَأَمَرَ النَّبِي صلى الله عليه وسلم أَنْ يُرَضَّ رَأْسَهُ بَيْنَ حَجَرَيْنِ».
وَلِمُسْلِمٍ وَالنَّسَائِيَّ «أَنَّ يَهُودِيّاً قَتَلَ جَارِيَةً عَلَى أَوْضَاحٍ، فَأَقَادَهُ رَسُولُ الله».

Bayanin hadisin: Cewa wata Baiwa an same ta an mata rotse akanta a tsaka…

An samu wata baiwa a lokacin Manzon Allah SAW an rotse mata kai a tsakanin duwatsu biyu, nbata karasa Mutuwa, sai suka tambayeta ta hanyar kirga mata sunaye wadanda ake sa ran sunyi mata abun, har suka zo kan sunan wani Bayahude sai ta yi nuni dakanta cewa E, wannan shi ne wanda ya rotse mata kan, sai ya zamanto abun tuhuma da kasha ta, sai suka kama shi suka titsiye shi har yayi Ikirarin da Kashe ta, saboda wani adon Azurfa a jikinta, Sai Annabi SAW yayi Umarni a saka masa da kwatankwacin, sai aka roste kansa shi ma a tsakanin duwatsu biyu.

Rukunan : LAIFUFFUKA NA ZUBAR DA JINI · ƘISASI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah