Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani…
Bayanin hadisin: Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana kwadaitarwa akan amsa wa ladani a lokacin jinsa, hakan da mu fadi irin abinda yake fada, jumla da jumla, A yayin da ya yi kabbara sai mu yi kabbara a bayansa, a yayin da ya zo da shaida biyu, sai mu zo da su a bayansa. An togance lafazin: (Ku yi gaggawa zuwa sallah, ku yi gaggawa zuwa tsira) cewa za'a fada a bayansu: Babu dabara babu karfi sai ga Allah.
Koyarwar hadisin: Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani…
- Zai bi ladani na biyu bayan karewar na farko, koda ladanan suna da yawa; dan gamewar hadisin.
- Ya amsawa ladani a kowanne hali, indai ba ya kasance ne a bayan gida ko yana kan biyan bukatarsa ba.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· KIRAN SALLAH DA IƘAMA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye