Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare, fara da abincin dare

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare, fara da abincin dare

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare,…

عن عائشة وعبد الله بن عمر وأنس بن مالك رضي الله عنهم مرفوعاً: «إِذَا أُقِيمَت الصَّلاَة، وحَضَرَ العَشَاء، فَابْدَءُوا بِالعَشَاء».

Bayanin hadisin: Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare,…

Idan anyi sallah, kuma abinci ko abin sha ya halarta, to ya zama dole a fara cin abinci da sha har sai sha'awar mai ibada ta karye, kuma hankalinsa bai karkata gareshi ba, kuma yana karbar salla, kuma sharadin hakan ba zai rage lokacin sallah ba, kuma akwai bukata da jingina zuwa ga abinci, kuma wannan yana tabbatar da kamalar Sharia da kiyaye hakkokin rai da sauki.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · KIRAN SALLAH DA IƘAMA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah