Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ya umarci Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu, kiran salla kuma sau daida…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه مرفوعاً: «أُمِر بِلاَل أن يَشفَع الأَذَان، ويُوتِر الإِقَامَة».
Annabi tsira da amincin Allah ya umarci ladaninsa' Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu don shi kairan salla sanarwace ga wanda ba su nan,amma banda kabbara a farkonta,hakanan kuma yinsa sau hurhudu ya tabbata,hakanan kuma yin kalmar tauhidi sau daya akarshe,haka nan ya tabbata yinta sau daidai,kamar yadda ya umarci Bilal ya yi ikama sau daidai, domin ita tunatar da wanda suke gurin ne,amma banda(takbir),da lafazin kad kamatissalatu"don maimaita su sau bibbiyu ya tabbata
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · KIRAN SALLAH DA IƘAMA