Hadisan kan LADUBBA NA SHARI'A

Musulunci > Ha > Hadith > LADUBBA NA SHARI'A

Hadisan Manzo 145 da bayani kan «LADUBBA NA SHARI'A»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan LADUBBA NA SHARI'A

Ingantacce ne Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne Ingantacce ne Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya zo wa shinfidarsa kowanne dare yana taro tafikansa, sannan ya yi Ingantacce ne Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance Ingantacce ne Ku saurara, lallai kowannenku yana ganawa ne da Ubangijinsa, dan haka kada sashinku ya cutar da sashi Ingantacce ne Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi alherin tufafinku, kuma ku yi wa mamatanku likkafani a cikinsu Ingantacce ne Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba Ingantacce ne Kada ku tsine masa, na rantse da Allah ban san wani abu daga gare shi ba sai dai yana son Allah da ManzonSa Ingantacce ne Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya dawo da ita (ya lazimceta), idan ya zama kamar yadda ya ce ne, inba haka bafa t Ingantacce ne Allah - Mai girma da ɗaukaka - Ya ce: Ɗan Adam ya cutar da Ni yana zagin zamani alhali Nine zamani, al'amari yana hannunNa iNa jujjuya dare da rana Ingantacce ne Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu, sai dai idan kun kasance kuna masu kuka Ingantacce ne Allah Ya ni'imtar da mutumin da ya ji wani abu daga gurimmu sai ya isar da shi kamar yadda ya ji, da yawa wanda aka isarwa yana zama mafi kiyayewa dag Ingantacce ne Mafi Qaryar Qarya cewa a Mutum ya nunawa Idanuwansa abunda basu gani ba Ingantacce ne Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba Hasan ne Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta Ingantacce ne Lallai Bawa idan ya La'anci wani abu, sai la'antar ta tashi zuwa sama, sai a rufe kofofin Sama a hanata shiga, sannan sai ta dawo Qasa, sai a toshe ma Ingantacce ne Ku xauke abunda yake kanta ita ku kyaleta; saboda la'ananniya ce Ingantacce ne Idan Mutum ya ce Mutane sun halaka, to shi ne ya halaka su Ingantacce ne Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama Ingantacce ne Duk wanda ya qauracewa Xan uwansa Shekara xaya to kamar ya zubar da Jininsa ne Ingantacce ne Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace Ingantacce ne Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci Ingantacce ne Ya Ku Mutane, duk wanda yasan Wani abu daga cikin kuto ya faxe shi kuma duk wanda bai sani ba to ya ce: Allah ne mafi sani, saboda yana daga cikin Ili Ingantacce ne Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye Ingantacce ne Kada ku zagi zakara, domin yana farka don sallah Ingantacce ne Kada ku haifar da zazzabi, domin yana kankare zunuban 'ya'yan Adam kamar yadda baƙin ƙarfe yake
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah