Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Kada wani Daya yayi Hukunci tsakanin Mutum biyu a halin yana Fushi
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الرحمن بن أبي بكرة قال: «كتب أبي -أو كتبتُ له- إلى ابنه عبيد الله بن أبي بَكْرَةَ وَهُوَ قَاضٍ بِسِجِسْتَانَ: أَنْ لا تَحْكُمْ بَيْنَ اثْنَيْنِ وأنت غضبان، فإني سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: لايحكم أحد بين اثنين وهو غضبان».
وَفِي رِوَايَةٍ: «لا يَقْضِيَنَّ حَكَمٌ بين اثْنَيْنِ وهو غَضْبَانُ».
Mai-Shari'a Mai-Hikima ya hana Mai-Hukunci yayi Hukunci tsakanin Mutum Biyu alhali yana Mai-Fushi:Domin cewa Fushi yana tasiri abisa Ma'aunin Mutuntakar Mutum saboda haka ba'a amince ya zalunci ko ya kuskurewa gaskiya ba cikin Halin Fushinsa:sai hakan ya kasance zalunci abisa wanda Hukuncin ya hau kansa kuma Tabewa ga wanda yayi Hukunci da Zunubi akansa.
Rukunan : ALƘALANCI · LADUBBAN ALƘALI · FIƘHU DA USULU