Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki d…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga yin tsarki d…
Wanda ya ruwaito hadisin: Dar Al-Kutni ne Ya Rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
Bayanin hadisin: Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana wanda ya biya buƙatarsa na fitsari ne ko bahaya ya yi tsarkin hoge da ƙashin dabbobi ko torosonsa da busassun torosonsa; kuma ya ce: Lallai su basa kawar da najasa, kuma ba'a tsarkaka daga garesu.
Koyarwar hadisin: Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
- Bayanin wasu daga cikin ladubban bayan gida da kuma tsarki.
- Hani daga tsarkin hoge da toroson dabbobi; domin cewa shi: Kodai ya zama najasa, ko kuma domin cewa shi abincin dabbobin aljanu ne.
- Hani akan yin tsarkin hoge da ƙashi; domin cewa shi kodai najasa ne, ko kuma domin abincin aljanu ne su da kansu.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· TSARKI
· FIƘHU DA USULU
· LADUBBAN BIYAN BUƘATA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah