Hadisan kan LADUBBAN TUFAFI

Musulunci > Ha > Hadith > LADUBBAN TUFAFI

Hadisan Manzo 14 da bayani kan «LADUBBAN TUFAFI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan LADUBBAN TUFAFI

Ingantacce ne Cewa Manzan Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi-yayi Zobe na Zinare Ingantacce ne Kar ku sanya alhariri (siririnsa) ko dibaji, kuma kar ku sha a cikin kofi na zinare ko na azurfa, haka nan kar ku ci a cikin farantansu, don kuwa na s Ingantacce ne Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba Ingantacce ne Manzon Allah ya hana sanya alhariri sai a gurin yatsu biyu, ko uku, ko hudu. Ingantacce ne Idan kun sa shi, kuma idan kuna yin alwala, ku fara da kwanakinku.” Ingantacce ne Mayafin musulmi zuwa rabin ƙwauri ne, kuma babu laifi - ko babu zunubi - a tsakanin sa da idan sawu, kuma abinda ya zama ƙasa da idan sawu to shi yana Ingantacce ne Idan dayanku ya yi sanadi, to ya fara da dama, idan kuma aka cire shi to ya fara da hagu, kuma bari hannun dama ya kasance na farkonsu ya kwance, kuma Ingantacce ne Babu ɗayanku da zai yi tafiya a cikin tafin kafa ɗaya, ya ɗora su a kan dukkansu, ko ya tube su duka Ingantacce ne Allah ba Ya duba zuwa wanda ya ja tufansa (ƙasa) dan girman kai Hasan ne Duk wanda ya bar tufafi cikin kaskantar da kai ga Allah kuma ya sami ikon aikatawa, Allah zai kira shi ranar tashin kiyama a kan kawunan halittu, don Ingantacce ne "Haramcin Girman kai da jiji da kai da kuma bayanin Mummunan karshensa" Ingantacce ne Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi alherin tufafinku, kuma ku yi wa mamatanku likkafani a cikinsu Ingantacce ne Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace Ingantacce ne Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah