Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzon Allah SAW ya Kasance yana E'itikafi a cikin goman kowane Azumin Ramadan, to yayin d…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: كان النبي صلى الله عليه وسلم يعتكف في كل رمضان عشرة أيام، فلما كان العام الذي قُبِضَ فيه اعتكف عشرين يوماً.
Annabi –tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- yana laamtara Masallaci yana yanke komai ya koma ga Allah cikin kwana goma na Azumi, kuma yanayi E’itikafi a cikin goman tsakiyarsa; don fatan riskar daren lalatulkadari yayin da aka san cewa tana goman Karshe ne na watan, sannan yayi E’itikafi a Shekarar day a yi wafati a ciki kwana Ashirin don Karin biyayya; don kusantara Allah Madaukakin Sarki
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · LI'ITIKAFI