Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها أن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «الحُمَّى من فَيْحِ جهنم فأبردوها بالماء».
Manzon Allah SAW ya bada Labarin cewa Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama, kuma ya kwaxaitar kan gusar da zafinsa da Ruwa
Rukunan : LIKITANCI DA MAGANI DA TA-WAIDA TA SHARI'A · LIKITANCIN ANNABI · FIƘHU DA USULU