Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata S…

عن أنس بن مالك رضي الله عنه أن قَدَحَ النبي صلى الله عليه وسلم انْكَسَرَ، فاتَّخَذَ مكان الشَّعْبِ سِلْسِلَةً من فِضة.

Bayanin hadisin: Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata S…

Annabi ya Kasance SAW yana da Kasko da yake shan ruwa a cikinsa sai ya Huje kuma ya karye sai Annabi ya samu wani guntun Azurfa ya dinke tsakanin tsagar.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · MAZUBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah