Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar da ku abin da ku da iyayenku ba ku j…
Musulunci > Ha > Hadith > Hadisi da ilimansa > Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar da ku abin da ku da iyayenku ba ku j…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar d…
Bayanin hadisin: Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar d…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ba da labarin cewa wasu mutane a ƙarshen al'ummata za su bayyana suna ƙirƙirar ƙarya, kuma suna faɗin abin da wani kafinsu bai faɗa ba, suna ba da labarai da hadisan ƙarya abubuwan ƙirƙira, sai (Annabi) tsira da aminci su tabbata a gareshi ya umarcemu mu nisancesu kada mu zauna da su, kuma kada mu ji hadisansu; don kada ƙirƙirarran hadisin ya tabbata a cikin zukata, sai mu kasa kuɓuta daga su.
Koyarwar hadisin: Za a samu wasu mutane a ƙarshen al'ummata suna zantar d…
- A cikinsa akwai alama daga alamonin Annabta, yayin da Annabi - tsira da aminin Allah su tabbata a gare shi ya ba da labain abin da zai afku a cikin al'ummarsa, sai ya afku kamar yadda ya ba da labari.
- Nisantar wanda zai yi ƙarya ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - haka kuma [da yin ta] ga Addinin Musulunci, da [buƙatar] kada a saurari ƙaryarsu.
- Gargaɗi game da karɓar Hadisai ko yaɗa su sai bayan tabbatarwa game da ingancinsu da tabbatarsu.
Rukunan :
HADISI DA ILIMANSA
· ILIMIN AƘIDA
· BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU CIKIN SUNNA
· MUHIMMANCIN SUNNA DA MATSAYINTA
· TASKACE SUNNAR ANNABI
· Imani da Ranar Lahira
· RAYUWAR BARZAHU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah