Hadisan kan SADAKA TA NAFILA

Musulunci > Ha > Hadith > SADAKA TA NAFILA

Hadisan Manzo 19 da bayani kan «SADAKA TA NAFILA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan SADAKA TA NAFILA

Ingantacce ne Amintaccen ma'ajin Musulmin da ke aiwatar da abin da aka umurce shi ya ba shi cikakke, yana kiyaye kansa da alheri, kuma yana tura shi zuwa ga abin da Ingantacce ne ‌Wanda ya jiɓinci wani abu daga waɗannan 'ya'ya matan, sai ya kyautata musu, zasu zama kariya gare shi daga wuta Ingantacce ne Babu wani yinin da bayi zasu wayi gari a cikinsa sai (akwai) wasu mala'iku biyu suna sauka, ɗayansu zaice: Ya Allah Ka bada mayewa ga mai ciyarwa (mai Hasan ne Mafificiyar Sadakoki runfar Mayaqi a tafarkin Allah, da kuma kyautar Mai hidima a tafarkin Allah, ko qaqqarfan Raqumi a tafarkin Allah Ingantacce ne Hannu maɗaukaki shi yafi alheri daga hannu maƙasƙanci Ingantacce ne Babu hassada sai a cikin mutum biyu: mutumin da Allah ya bashi kudi, sai ya yi mulkin halakar sa da gaskiya, da kuma mutumin da Allah ya bashi hikima Ingantacce ne Shin yanzu haƙiƙa Allah Bai sanya muku abinda zaku dinga sadaka dashi ba? lallai dukkan tasbihi sadaka ne, dukkan kabbara sadaka ce, dukkan tahmidi sa Ingantacce ne "Kana da abin da ka yi nufi, ya Yazidu, kuma kana da abin da ka karɓa, ya Maan Ingantacce ne "Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki Hasan ne Ku ci, ku sha, ku ba da sadaka, kuma ku sanya, ba tare da tunani ba, kuma babu almubazzaranc Ingantacce ne Sadaka ba ta rage dukiya, kuma Allah ba Ya ƙarawa bawa komai da afuwa sai ɗaukaka, ba wanda zai yi tawalu'i ga Allah sai Allah Ya ɗaukaka shi Ingantacce ne Allah Ya ce: Ya kai Ɗan Adam, ka ciyar zan ciyar da kai Ingantacce ne "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta" Ingantacce ne Dinaren da ka ciyar da shi a cikin tafarkin Allah, da dinaren da ka ciyar da shi a 'yanta wuyaye (‘yanta baiwa), da dinaren da ka yi sadaka da shi ga Ingantacce ne "Ki ciyar ko ki rabar ko kiyi ta yin yayyafi (Na kyauta, kada ki kidanye sai Allah ya kidanye miki, kada ki boye sai Allah ya hanaki" Ingantacce ne "Duk wanda yayi sadaka da cikin tafin hannu na Dabino na Halaliyar nemansa, Kuma Allah baya karba sai mai tsarki, to Allah zai karba masa da Hannun da Hasan ne Ayyuka shida ne, mutane kuma hudu ne, akwai tabbatattu biyu. Da tamka da tamka, da kyakkyawa da tamkarta goma, da kyakkyawa da dari bakwai Hasan ne ta jimillar hanyoyinsa Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sadaka ce tafi?. Ya ce: "Ruwa". Ya ce: Sai ya haƙa wata rijiya, ya ce: Wannan ga Ummu Sa'ad ce Ingantacce ne ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah