Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ku Kashe Baqaqe biyu ko a cikin Sallah ne: Macijiya da kuma Kunama
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اقتلوا الأسودَين في الصلاة: الحيَّة، والعقرب».
Wannan Hadisin Maigirma yana bayanin cewa anso a kashe Macijiya da kuma Kunama ko a halin Sallah ne; saboda Umarni da hakan ya zo kuma wancan saboda Motsin kisan takaitacce ne baya vata Sallah
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH