‌Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin alfari da massalatai

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > ‌Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin alfari da massalatai

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Nasa'i da ibn Majah ne Suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: ‌Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin…

Bayanin hadisin: ‌Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa: Yana daga cikin alamomin kusancin ranar alƙiyama da kuma ƙarewar duniya mutane zasu dinga alfahari da ƙawata masallatansu, ko kuma alfaharinsu da duniyarsu a cikin masallatan da ba'a ginasu ba sai dan ambatan Allah.

Koyarwar hadisin: ‌Alƙiyama ba zata tashi ba har sai mutane sun dinga yin…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah