Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman …

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW…

عن أبي مالك الأشجعي سعد بن طارق رضي الله عنه قال: قلت لأبي: يا أبت إنك قد صليت خلف رسول الله صلى الله عليه وسلم وأبي بكر وعمر وعثمان وعلي هاهنا بالكوفة، نحوًا من خمس سنين، «فكانوا يَقْنُتُونَ في الفجر؟» فقال: أَيْ بُنَيَّ مُحْدَثٌ.

Bayanin hadisin: Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW…

Wannan Hadisin yana bayanin cewa Al-qunuti a sallar Asuba idan bai kasance saboda wani abu bane da ya faru bane, to Bidi'a ne fararriya, Shiekh Ibn Taimiyya ya ce: ba'a yin Al-qunuti inda a Wuturi ba; ko kuma wata masifa ta sauka ga Musulmai, sai yayi al-qunuti kowane mai Sallah a baki xayan Sallaoli, sai dai a Sallar Aduba da kuma Magriba ita mafi qarfin abunda ya dace da wannan abunda ya ya faru, kuma duk wanda ya yayi duba a cikin Sunna, zai san cewa kai tsaye Manzon Allah SAW bai Al-qunuti ba na dindin a cikin wani abu na Salloli.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah