Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sany…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعًا: «إذا سجد أَحَدُكُمْ فَلَا يَبْرُك كَمَا يَبْرُكُ البَعِير، وَلْيَضَعْ يديه قبل ركبتيه».
Wanna Hadisin yana bayanin hanyar da ake saukowa don yin Sujada, kuma ita ce cewa zai sanya Hannayensa kafi guiwoyinsa, wasu kuma Hadisan suka zo da saukowa da Guiwoyi kafin Hannaye, to baki xayan Al-amuran biyu sun halatta ba za'a ga laifin wanda yayi su ba
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH