"Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya koyar da ni tahiya.hannu na na cikin…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya koyar da ni tahiya.hannu na na cikin…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya k…

عن ابن عباس رضي الله عنهما ، أنه قال: كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يعلمنا التشهد كما يعلمنا السورة من القرآن فكان يقول: «التحيَّات المباركات، الصَّلَوَاتُ الطَّيِّبَاتُ لله، السلام عليك أيها النبي ورحمة الله وَبَرَكَاتُهُ، السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين، أشهد أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ، وأشهد أنَّ محمَّدا رسول الله» وفي رواية ابن رُمْحٍ كما يُعلِّمنا القرآن.

Bayanin hadisin: "Manzo tsira da amincin Alla su tabbata a gare shi ya k…

Wannan Hadisin yana bayanin Sigar Tahiya, kuma cewa Annabi SAW ya Kasance yana kwaxayin koyar da su kamar yadda yake koya Musu Al-qurani, kuma sigar ita ce: "Gaisuwoyi Masu Albarka, Salatai maisu tsarki ga Allah, Amincin a gareka Manzon Allah da rahamatullah da Albarkatansa, Amincin Allah a garemu da sauran bayin Allah Salihai, na Shaida babu wani abun bautawa da gaskiya sai Allah, kuma na Shaida cewa Annabi Muhammadu Manzon Allah ne" kuma tayi kama da sigar Tahiyar nan Mashahuriya da ta zo daga Ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- kuma cewa Banbancin Qarin Albarkatun, kuma shafe waw din a cikin kalmomi biyu bayanta, kuma ya halarta banbantawa tsakanin Sigogin da suka zo a Tahiya

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · ZIKIRAN SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah