Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi s…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi s…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a…
Bayanin hadisin: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi sallah shi kaɗai a bayan sawu, sai ya umarce shi ya sake sallarsa; domin sallarsa ba ta inganta ba a wannan halin.
Koyarwar hadisin: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a…
- Kwaɗaitarwa akan gaggawar zuwa sallar jam’i da halartarta, kuma kada ya yi sallah a bayan sawu shi kaɗai dan kada ya bijirar da sallarsa ga ɓaci.
- Ibnu Hajar ya ce: Wanda ya fara sallah shi kaɗai a bayan sawu sannan ya shiga cikin sawu kafin ɗagowa daga ruku'u to sakewa ba ta wajaba gare shi ba, kamar yadda yake a cikin hadisin Abu Bakrata, inba haka ba to yana wajaba abisa gamewar hadisin Wabisah.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا إله إلا الله
Babu abin bautawa sai Allah