Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fi…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fi…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a…
Bayanin hadisin: Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a…
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana sallah in a wurin akwai abincin da ran mai sallah yake sha'awarsa, kuma zuciyarsa take rataye da shi.
Haka nan ya hana sallah tare da matse najasa biyu - su ne fitsari da bahaya -, saboda shagaltuwa da matse najasar.
Koyarwar hadisin: Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a…
- Ya kamata ga mai sallah ya nisantar da dukkanin abin da zai shagaltar da shi a cikin sallarsa kafin ya shiga cikin sallar.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· KURAKUREN MASU SALLAH
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma