Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa …
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa …
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lok…
Bayanin hadisin: Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lok…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bayyana cewa daga ladubba na wajibi ga wanda ya halarci huɗubar Juma'a: Shi ne yin ahieu ga mai huɗuba; don ya yi tuntuntuni cikin wa'azin, kuma wanda ya yi magana - ko da da ƙanƙanin abu ne - alhali liman yana huɗuba, sai ya ce wa waninsa: "Ka yi shiru" ka "saurara", to, haƙiƙa falalar sallar Juma'a ta wuce shi.
Koyarwar hadisin: Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lok…
- Haramta zance alokacin jin huɗuba, ko da da hani ne daga abin ƙi, ko amsa sallama da gaishe da mai atishawa.
- An togance wanda yake yi wa liman magana, ko liman yake yi masa magana [daga wannan hanin].
- Halaccin yin magana a lokacin huɗubobi biyu a yayin buƙata.
- Idan an ambaci Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - alhali liman yana huɗuba, to, za ka yi masa salati, a ɓoye, haka nan cewa amin ga addu'a.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· SALLAR JUMA'A
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah