Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
Bayanin hadisin: Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana ƙarfafa cewa wanda ya yi nufin zuwa sallar Juma'a to an so gareshi ya yi wanka, kamar irin wankansa na janaba.
Koyarwar hadisin: Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
- Ƙarfafa wankan Juma'a, kuma cewa shi sunna ne ga mumini ranar Juma'a kuma ya kasance a lokacin tafiya zuwa sallah ya fi.
- Kwaɗaitarwa akan tsafta da kyakkyawan ƙanshi yana daga ɗabi'un musulmi da ladubbansa, kuma umarnin yana ƙarfafa a lokacin haɗuwa da mutane da zama da su, musammama dai a Juma'o'i da jam'i.
- Magana a cikin hadisin ga wanda Juma'a ta wajaba akansa ne; domin cewa shi ne zai zo Juma’ar.
- An so ga wanda zai ke Juma'a ya zama mai tsafta, sai ya yi wanka don wari daga jikinsa ya gushe kuma ya shafa turare, idan ya yi alwala kawai to hakan ya isar masa.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· TSARKI
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· WANKA
· SALLAR JUMA'A
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah