Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi ya hada tsakanin Magriba da Isha kuma kowacce daya akwai Iqama, kuma bai yi tasbihi…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: «جَمَع النبيُّ صلى الله عليه وسلم بين المغرب والعشاء بِـجَمْع، لِكُلِّ واحدة منهما إقامة، ولم يُسَبِّحْ بينهما، ولا على إثْرِ واحدةٍ مِنْهُمَا».
Yayin da rana ta fadi a ranar Arfa Annabi ya juyo izuwa Muzdalifa, sai ya sallaci Magriba da isha, Hadawa a karshen lokacin ta biyu, da Ikama ga kowacce, kuma bai sallaci Nafila; sabida tabbatar da ma'anar hadawar, kuma bai ba bayan su ma don ya sami Isashen hutu, don ya shirywa sauran ragowar aikin Hajjinsa
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SALLAR MASU UZURI