Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi"
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها مرفوعاً: «إذا نَعَسَ أحدكم وهو يصلي فَلْيَرْقُدْ حتى يذهب عنه النوم، فإن أحدكم إذا صلى وهو نَاعِسٌ لا يدري لعله يذهب يستغفر فَيَسُبُّ نَفْسَهُ».
Abunda Hadisin yake nunawa kin wahalar da kai a Ibada sai mai Sallah yaji da Alamar rinjayar Bacci kuma shi yana Sallah sai ya yanke sallarsa ko ya cika ta sannan ya kwanta ya hutar da kansa, har don kada wani abu ya same shi na rashin dadi Addu'a halin gajiyarsa
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · DA'AWA ZUWA GA ALLAH · FALALAR MUSULUNCI DA KYAWAWAN ABUBUWANSA · FIƘHU DA USULU · SALLAR NAFILA · TSAYUWAR DARE · DA'AWA DA HISBA