Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي مالك الأشجعي سعد بن طارق رضي الله عنه قال: قلت لأبي: يا أبت إنك قد صليت خلف رسول الله صلى الله عليه وسلم وأبي بكر وعمر وعثمان وعلي هاهنا بالكوفة، نحوًا من خمس سنين، «فكانوا يَقْنُتُونَ في الفجر؟» فقال: أَيْ بُنَيَّ مُحْدَثٌ.
Wannan Hadisin yana bayanin cewa Al-qunuti a sallar Asuba idan bai kasance saboda wani abu bane da ya faru bane, to Bidi'a ne fararriya, Shiekh Ibn Taimiyya ya ce: ba'a yin Al-qunuti inda a Wuturi ba; ko kuma wata masifa ta sauka ga Musulmai, sai yayi al-qunuti kowane mai Sallah a baki xayan Sallaoli, sai dai a Sallar Aduba da kuma Magriba ita mafi qarfin abunda ya dace da wannan abunda ya ya faru, kuma duk wanda ya yayi duba a cikin Sunna, zai san cewa kai tsaye Manzon Allah SAW bai Al-qunuti ba na dindin a cikin wani abu na Salloli.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH