Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Na yi sallah tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ya kasance ya…
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1Annabin - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya yi nufin ya juya daga sallarsa zai yi sallama a damansa da hagunsa shi ne ya juyar da fuskarsa ɓangaren dama, tare da faɗinsa:
Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuh.
(Aminci ya tabbata agare ku da rahamar Allah da albarkarSa), kuma yana yin sallama a hagunsa, shi ne ya juyar da fuskarsa ɓangaren hagu, tare da faɗinsa:
Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuh.
(Aminci ya tabbata agare ku da rahamar Allah).
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH