Lallai ni wallahi zan yi muku sallah , amma ba sallar nake nufi ba, ina yin sallah ne yadd…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai ni wallahi zan yi muku sallah , amma ba sallar nake nufi ba, ina yin sallah ne yadd…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai ni wallahi zan yi muku sallah , amma ba sallar n…

عن أبي قِلابَةَ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ زَيْدٍ الْجَرْمِيِّ الْبَصْرِيِّ قال: «جاءنا مالك بن الْحُوَيْرِث في مسجدنا هذا، فقال: إني لَأُصَلِّي بكم، وما أُرِيدُ الصلاة، أُصَلِّي كيف رأيت رسول الله صلى الله عليه وسلم يُصَلِّي، فقلت لأبي قِلَابَةَ كيف كان يُصَلِّي؟ فقال: مثل صلاة شيخنا هذا، وكان يَجْلِسُ إذا رفع رأسه من السجود قبل أن يَنْهَضَ».
أراد بشيخهم: أبا بُرَيد، عمرو بن سلمة الجرمي.

Bayanin hadisin: Lallai ni wallahi zan yi muku sallah , amma ba sallar n…

Abu kilabata yana cewa: Daya daga cikin sahabbai da ake kira maliku dan Huwairis ya zo masallacin mu, sai ya ce: lallai ni na zo wajenku don kawai nayi muku sallah domin na koyar da ku yadda sallar Annabi mai tsira da aminchi su kara tabbata a gareshi take a aikace, don koyarwar ta zamo a surar aiki zaifi zama mafi kusa kuma mafi wanzuwa a cikin kwakwalwar ku. sai marawaicin hadisin ya fada daga Abikilaba: yaya maliku dan Huwairis wannan da ya koyar da ku sallar annabi mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi ya kasance yana yin sallah? sai ya ce: irin sallar malamin mu Abi yazid shi ne Amru da salamata aljarmiy,ya kasance yana zama sassaukan zama yayi da ya dago kansa daga sujjada don mikewa tsaye, kafin ya tashi tsaye.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah