Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Idan liman ya ce Ameen kuma ku ce Ameen ,domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da ta Mala'ik…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «إذا أَمَّنَ الإمام فأمنوا، فإنه من وافق تأمينه تأمين الملائكة: غفر له ما تقدم من ذنبه».
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ma duk Umarcemu muce Ameen idan liman ya ce Ameen , domin wannan lokacin shi ne lokacin Ameen din Mala'iku kuma duk wanda tasa ta dace da ta Mala'iku to angafarta Masa Zunubansa da suka gabata.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH