Hadisan kan TAFSIRIN ALƘUR'ANI

Musulunci > Ha > Hadith > TAFSIRIN ALƘUR'ANI

Hadisan Manzo 14 da bayani kan «TAFSIRIN ALƘUR'ANI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan TAFSIRIN ALƘUR'ANI

Ingantacce ne Umar, Allah ya yarda da shi, ya kasance yana shiga wurina tare da dattawan wata cikakke, don haka sai kace wasu daga cikinsu sun samu kansu a ciki Ingantacce ne Ya kai baffana, ka ce : Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kalma ce wacce zan kafa maka hujja da ita awurin Allah Ingantacce ne Alkiyama ba zata tashi ba har sai rana ta bullo ta mafadarta, idan ta bullo mutane suka ganta sai su yi imani gaba dayansu Ingantacce ne Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki Ingantacce ne Kada ku gasgata mazowa littafi kuma kada ku karyatasu, ku ce: {Mun yi imani da Allah da abinda aka saukar mana} Ingantacce ne Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne Ingantacce ne Idan kaga wadanda suke bin masu kama da juna daga gareshi to wadannan su ne Allah Ya ambata, to ku gujesu Mai Rauni ne Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu Ingantacce ne Lallai abin da kake faɗa kuma kake kira zuwa gareshi mai kyau ne, ina ma dai ka sanar da mu cewa akwai kaffara ga abin da muka aikata Ingantacce ne Ya ku mutane lallai Allah Ya kawar muku da wautar Jahilci da jiji da kai da iyayen da take sa su Hasan ne {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima} Ingantacce ne a'a ku ce: Mun ji mun bi, muna neman gafarKa ya Ubangijinmu makoma tana wurinKa Ingantacce ne Mabuɗan gaibu biyar ne Ingantacce ne Haƙiƙa an saukar mini da wata aya ita ce mafi soyuwa gareni daga duniya da abinda ke cikinta baki ɗaya
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah