Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya fito daga b…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya fito daga b…

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…

Bayanin hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya fito daga biyan buƙatarsa na bayan gida yana cewa: Ina roƙonKa (gafararKa) ya Allah.

Koyarwar hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · LADUBBAN BIYAN BUƘATA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah