Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'a…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'a…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide…

عن عَائِشَة رضي الله عنها قالت: «كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَتَكِّئُ فِي حِجرِي، فَيَقرَأُ القرآن وأنا حَائِض».

Bayanin hadisin: Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide…

Aisha-Allah ya yarda da ita- ta fadi cewar Annabi tsira da aminci ya kasance yana kishingida kan cinyarta ya karanta Alqur'ani alhali tana haila, wannan shi ke nuna cewa jikin mai haila tsarkakakke ne, ba ya zama najasa saboda haila.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · HAILA DA BIƘI DA ISTIHALA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah