Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Annabi SAW ya kasance yana wanka da ragowar ruwan Maimuna -Allah ya yarda da ita
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما أن النبي صلى الله عليه وسلم كان يغتسل بفضل ميمونة رضي الله عنها .
Manzon Allah SAW ya Kasance yana wanka da ragowar ruwan Wankan Matarsa Maimuna -Allah ya yarda da ita.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCEN RUWA · WANKA