Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai da…

عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم يوم فتح مكة: «لا هجرة بعد الفتح، ولكن جهاد ونية. وإذا اسْتُنْفِرْتُم فَانْفِرُوا. وقال يوم فتح مكة: «إن هذا البَلد حَرَّمَهُ الله يوم خلق الله السموات والأرض، فهو حَرَامٌ بحُرْمَةِ الله إلَى يوم القيامة، وإنه لم يحل القتال فيه لِأَحَدٍ قَبْلِي، ولم يَحِلَّ لي إلا ساعة من نهار، حرام بِحرمة الله إلى يوم القيامة، لا يُعْضَدُ شَوْكُهُ، وَلاَ يُنَفَّرُ صَيْدُهُ، وَلاَ يَلْتَقِطُ لُقَطَتَهُ إلا من عَرَّفَهَا، ولاَ يُخْتَلَى خَلاَهُ». فقال العباس: يا رسول الله، إلا الإِذْخِرَ؛ فإنه لِقَيْنِهِمْ وبيوتهم؟ فقال: «إلا الإِذْخِرَ».

Bayanin hadisin: Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai da…

Abdullahi Dan Abbas yana bada labarin cewa Annabi ya tsaya yana mai Huduba ranar bude Makka, sai ya ce Babu wata sauran Hijira yana nufin daga Makka; don ta ama garin Musulunci, sai dai kawai Jihadi yana nan kuma yayi Umarnin duk wanda ake nemi ya fito zuwa Jihadi to ya futo don nuna biyayya ga Allah da Manzonsa da kuma Jagora, sannan yai bayanin Haramcin Makka, kuma ya ambaci cewa wannan haramcin tun lokacin da aka halicci sammai da kasa ya kekuma ba'a taba halastawa wani ita ba kafin Annabi, kuma ba zata taba halatta ga kowa ba kuma bayansa kuma shima an halasta masa ita ne wani Dan lokaci na rana sannan kuma Haramcin ya kuma dawowa, sannan kuma ya sake fadin haramcin Makka kan cewa ba'a sare kayar ta kuma ba'a korar Farautar ta kuma ba'a tsintar tsintuwar ta sai ga wanda zai shelanta ta kuma ba'a yankar ciyawarta sai dai an iyakance jemarta sabida bukatar Mutanen Makka.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · FIƘHU NA MU'AMALAT · HAJJI DA UMRA · TSINTUWA DA TSINTACCE · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLACIN HARAMI DA MASALLACIN ANNABI DA BAITUL MAƘDIS

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah