Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban azzalumin sarki

Musulunci > Ha > Hadith > Umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna > Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban azzalumin sarki

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi

Hasan ne da wani Sanadin

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban az…

Bayanin hadisin: Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban az…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa daga mafi girma da anfanin nau'ikan jihadi a tafarkin Allah - Madaukakin sarki - shi ne kalma ta adalci da gaskiya a wurin azzalumin sarki (shugaba); domin cewa shi aiki ne da alama ce ta horo da aikin alheri da hani daga mummuna, daidai ne ya kasance da fada ne ko rubutu ko aikatawa ko wanin hakan wanda maslaha zata tabbata da shi kuma barna ta tunkude barna.

Koyarwar hadisin: Yana daga mafi girman jihadi kalmar adalci a a gaban az…

Rukunan : UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DAGA MUMMUNA · FALALAR UMARNI DA KYAKKYAWAN AIKI DA HANI DAGA MUMMUNA · DA'AWA DA HISBA

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah