Wanda ya bar Juma'o'i uku dan wulaƙantar da su Allah zai yi yumƙi akan zuciyarsa
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Wanda ya bar Juma'o'i uku dan wulaƙantar da su Allah zai yi yumƙi akan zuciyarsa
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya bar Juma'o'i uku dan wulaƙantar da su Allah za…
Bayanin hadisin: Wanda ya bar Juma'o'i uku dan wulaƙantar da su Allah za…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi gargaɗi daga barin sallar Juma'a, kuma wanda ya bar sallar Juma'a sau uku dan sakaci da kasawa ba tare da wani uzuri ba Allah zai rufe zuciyarsa ta hanyar hana isar alheri gare shi .
Koyarwar hadisin: Wanda ya bar Juma'o'i uku dan wulaƙantar da su Allah za…
- Ibnul Munzir ya hakaito Ijma'i akan cewa sallar Juma'a farilla ce ta aini (wato ta hau kan kowa).
- Narko akan wanda ya bar Juma'a dan sakaci shi ne Allah zai yi yumƙi akan zuciyarsa.
- Wanda ya bar Juma'a dan wani uzuri to shi ba ya shiga cikin narkon.
- Al-Shaukani ya ce: Faɗinsa: (Juma'o'i uku), yana ɗaukar cewa ana nufin faruwar barin kai tsaye daidai ne Juma'o'in a jere ne ko sun rarrabu, hatta da a ce duk shekara zai bar Juma'a ɗaya da Allah - Maɗaukakin sarki - Ya yi yumƙi akan zuciyarsa bayan ta uku shi ne zahirin hadisin, kuma zai iya ɗaukar cewa ana nufin Juma'o'i ukun a jere.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· SALLAR JUMA'A
· Virtue of Friday
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad