Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance Sa’i ɗaya na ruwa …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance Sa’i ɗaya na ruwa …

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…

Bayanin hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana wankan tsarki da sa’i ɗaya, kuma yana alwala da mudun Nabiy ɗaya. Sa'i: Mudun Nabiy haɗu ne, mudun Nabiy kuma: Gwargwadan cikin tafuka biyu na mutum madaidaicin halitta.

Koyarwar hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · ALWALA · WANKA · SUNNONI DA LADUBBAN ALWALA · SUNNONI DA LADUBBAN WANKA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah