Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Babu komai na Zakka akan Musulmi cikin dokinsa
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «ليس على المُسلِم في عبدِهِ وَلاَ فَرَسهِ صَدَقَة».
وفي لفظ: «إلا زكاة الفِطر في الرقيق».
Angina Zakka ne kan daidaito da kuma Adalci, don haka Allah ya wajabta ta cikin Dukiyoyin Mawadata kuma wacce take karuwa da kuma wacce aka tanada don juyawa, kamar abubuwan da suke futa daga cikin Kasa, da kayan siyarwa, kuma Dukiyar da bata Karuwa, wacce aka tanada don ajiya da Amfani to wannan babu zakka acikinta; don kebantarwar Musulmi don bukatar kansa: kuma kamar Abun Hawansa, Kamar Doki, da Rakumi, da Mota, kuma haka bawansa da ya tanada don yi masa Hidima da shimfidar sa da kwanuka da aka tanada don amfani sai dai antogace Zakkar fidda kai, to lallai cewa Ta wajaba kuma koda ba'a tanadi ta ba don kasuwanci, domin suna danfare da jiki ba da Dukiya ba.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · ZAKKA · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN ZAKKA · ZAKKAR FID-DA-KAI