Hadisan kan ZARGIN AYYUKAN SAƁO

Musulunci > Ha > Hadith > ZARGIN AYYUKAN SAƁO

Hadisan Manzo 19 da bayani kan «ZARGIN AYYUKAN SAƁO»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ZARGIN AYYUKAN SAƁO

Ingantacce ne Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba? Ingantacce ne Akwai wani mutum daga waɗanda ke gabaninka ya kasance yana da ciwo, sai ya kasa haƙuri, sai ya ɗauki wuƙa sai ya yanke hannunsa, jinin bai tsaya ba ha Ingantacce ne Manyan zanubai su ne: Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye, da kashe rai, rantsuwa mai dulmiyarwa Ingantacce ne Kaɗai kwatankwacin abokin zama na gari da mummunan abokin zama, kamar maɗaukin almiskine da mai busa zugazugi, Ingantacce ne ((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa Ingantacce ne "Ba'a wani rai da zalunci sai idan ya kasance Xan Annabi Adam na farko yana da Alhaki a cikin sadomin shi ne wanda ya Sunnata kisa" Ingantacce ne Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina? Ingantacce ne Duk al'ummata an yafe musu sai masu bayyanarwa Hasan ne Lokacin da aka hau da ni (aka yi Mi'iraji da ni) na wuce wasu mutane da suke da farata na tagulla, suna yakusar fuskokinsu da ƙirazansu da su Ingantacce ne Idan musulmai biyu suka haɗu da takubbansu, to, wanda ya kashe da wanda aka kashe suna cikin wuta Sanadi nsa Hasan ne An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu m Ingantacce ne Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane Ingantacce ne ‌Mutum uku Allah ba zai yi musu magana ba a ranar alƙiyama kuma ba zai tsarkakesu ba kuma suna da zaba mai raɗaɗi Ingantacce ne "Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu" Ingantacce ne Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance Ingantacce ne Wanda ya gangaro daga wani dutse sai ya kashe kansa to shi yana cikin wuta zai dinga gangarowa a cikinta yana abin dawwamarwa a cikinta har abada Ingantacce ne Na haneku da ƙananan zunibai Ingantacce ne Abubuwa guda huɗu wanda ya kasance a cikinsa to ya zama munafiki tsantsa, wanda ya kasance a tare da shi akwai wata ɗabi'a daga cikinsu to ya kasance Ingantacce ne Qararrawa ita ce garayar Shaixan ce
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah