Hadisan kan ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA

Musulunci > Ha > Hadith > ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA

Hadisan Manzo 14 da bayani kan «ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA

Ingantacce ne Lallai Waxan nan Ayoyi Allah ya turo su, ba wai sun kasance saboda Mutuwa wani Mutum bane ko rayuwarsa, sai dai Allah yana aiko su don ya tsorata bayi Hasan ne kuma Garibi Wani mutum ya zo wurin Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- ya ce: Ya Manzon Allah, Ina son tafiya, don haka ka azurta ni, sai ya ce: “Allah Ya azur Ingantacce ne 'Lallai Ni na san wata kalmar da zai faɗeta da abinda yake ji ya tafi daga gare shi, da zaice: Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan, abinda yake ji zai Ingantacce ne Marowaci shi ne wanda aka ambace ni a wurinsa bai yi mini salati ba Hasan ne Wanda ya ci abin ci sai ya ce: Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya ciyar da ni wannan kuma Ya azirtani shi ba tare da wata dabara daga gareni ko ƙarf Ingantacce ne "Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ciyar da mu kuma ya Shayar da mu, kuma ya isar mana kuma ya bamu Makwanci, Saboda da yawa wanda babu mai isar mas Ingantacce ne Duk wanda ya sauka wani masauki, sai ya ce: Ina neman tsarin kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da ya halitta, to, babu abin da zai cutar da shi Ingantacce ne Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wand Ingantacce ne Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuce: Ya Allah mu muna roƙonKa daga alherin wannan iskar, da alherin abinda ke cikinta, da alherin Ingantacce ne An turbuɗe hancin mutumin da aka ambaceni a wurinsa bai yi mini salati ba, an turbuɗe hancin mutumin da Ramadan ya shiga sannan ya fita ba’a gafarta Ingantacce ne Shin bana shiryar daku ga mafi alheri daga abinda kuka tambaya ba? idan kun kwanta - ko kunzo shinfiɗarku - to ku yi tasbihi sau talatin da uku, ku yi Ingantacce ne "Ya Kasance idan ya ga jinjirin wata yakan ce: Ya Ubangiji ka saukar mana shi a gare mu da aminci da kuma Imani" Ingantacce ne Abu Saleh Ya kasance yana Umartarmu idan dayan mu zai bacci ya kwanta akan bangaren sa na dama Ingantacce ne Wannan wani Sahiɗan ne ana ce masa khinzab, idan ka ji shi ka nemi tsarin Allah daga gare shi, ka yi tofi a hagunka sau uku
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.1 / 29.5
Haske 94%
Wata Sabo a cikin kwana 12
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah