Kara Surah Al-Kafirun

Surah Al-Kafirun (الكافرون) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 6. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Kafirun cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 109 / 114
(na Madina)
26
kalmomi
-96.4% vs matsakaici
101
haruffa
-96.7% vs matsakaici
1
min karantawa
6
ayoyi
-89.0% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

ا
11
#1
د
10
#2
ن
9
#3
م
9
#4
ل
8
#5
الكافرون · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Kafirun ►
سورة الكافرون
Juz 30 94.9% (535/564)
Hizb 60 89.9% (259/288)

قُلْ يَـٰٓأَيُّهَا ٱلْكَـٰفِرُونَ ﴿1﴾

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"

لَآ أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ ﴿2﴾

"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ ﴿3﴾

"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌۭ مَّا عَبَدتُّمْ ﴿4﴾

"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ ﴿5﴾

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."

لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِىَ دِينِ ﴿6﴾

"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 26.9 / 29.5
Haske 8%
Wata Sabo a cikin kwana 3
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah