Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - sai ya ce: "Waɗannan kw…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - sai ya ce: "Waɗannan kw…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yar…
Bayanin hadisin: Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yar…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani game da azimin ranar idin ƙaramar sallah da idin babbar sallah; amma idin ƙaramar sallah to ranar buɗa baki ce daga azimin watan Ramadan, amma ranar idin babbar sallah to ranar ci ce daga abubuwan layya.
Koyarwar hadisin: Mun halarci idi tare da Umar ɗan Khaɗɗab - Allah Ya yar…
- Haramcin azimin ranakun idin ƙaramar sallah da babba da kwanukan Tashriƙ; domin cewa su masu bi ne ga ranar babbar sallah sai dai ga wanda bai samu hadaya ba to azimin kwanukan tashriƙ ya halatta gare shi.
- Ibnu Hajar ya ce: An ce: Fa'idar siffanta ranaku biyun dan nuni ga illa a wajabcin cin abinci a cikinsu, shi ne rabewa daga azimi, da bayyanar cikarsa shi kaɗai da karya azimin abinda ke bayansa, ɗayan kuma saboda yanka wanda ake neman kusanci da yankansa dan a ci daga gare shi.
- An so ga mai huɗuba (liman) a cikin huɗubarsa ya tinatar da abinda yake rataye da lokacinsa na hukunce-hukunce kuma ya kintaci munasabobi.
- Halaccin ci daga abin yanka.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· AZUMI
· FIƘHU DA USULU
· ABIN DA YAKE HARAMTA A KAN MAI AZUMI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah