Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-yana numfashi wajen shan ruwa sau uku
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه أَنَّ رسولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم كان يَتَنَفَّسُ في الشَّرَابِ ثَلَاثًا.
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana sha, yana numfashi a cikin abin sha sau uku, yana sha, sa'annan ya raba kwano da bakinsa, sannan ya sha na biyu, ya raba kwanon da bakinsa, sannan ya sha na uku, kuma ba ya numfashi a cikin kwanon.
Rukunan : SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · ABINCINSA DA ABIN SHANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI