Hadisan kan SIRAR ANNABI

Musulunci > Ha > Hadith > SIRAR ANNABI

Hadisan Manzo 144 da bayani kan «SIRAR ANNABI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan SIRAR ANNABI

Ingantacce ne Lokacin da Annabi –SAW- ya dawo daga ramin, ya ajiye makami ya yi wanka, sai Jibrilu, amincin Allah ya tabbata a gare shi, ya zo wurinsa ya ce: “Shin Ingantacce ne Kamar ina kallon ƙurar da ke haske a cikin rariyar garin Bani Ghanam, jerin gwanon Jibrilu - SAW- lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su Ingantacce ne Naga Manzon Allah SAW yana Sallah a cikin qirjinsa da wani Ruri Kamar Rurin Dutsen Niqa saboda Kuka SAW Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW ya zauna a Makkah Shekara goma Al-qur'ani ya na Sauka a gare shi, a Madina kuma Shekara goma Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW Mala'ika Jibril ya zo masa kuma shi a halin yana wasa da Yara, sai ya kama shi ya sumar da shi, kuma ya tsaga Qirjinsa, y Ingantacce ne Sa`ad ya buge ranar da rami ya huce, wani mutum daga Kuraishawa ya jefa shi, ana kiran shi Habban bn al-Arqa, wanda ya jefa shi a cikin al-Akhal, kuma Ingantacce ne Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke Ingantacce ne Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni da Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan Hasan ne Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi mun tofi a idona a ranar Khaibar lokacin da ya bani Tuta Ingantacce ne Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasanc Ingantacce ne An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan Ingantacce ne Yazid Bin Al-aswad yayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya yi Sallar Asuba, sai mutane sukai ca suna riqe Hannunsa suna shafar fuskokinsu, ya ce: sai Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta Ingantacce ne Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu komai ba, sai ya ce: Fansarka da Mahaifina , Kana tsaftace a Ingantacce ne Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar t Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi Ingantacce ne Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka ma kai sannan ya karanta wannan Ayar: "Kuma ka nemi gafarar zunubanka da kuma Muminai Maza da Ma Ingantacce ne Haqiqa an tsorata ni a tafarkin Allah irin tsoratawar da ba'a yiwa kowa ba, kuma Haqiqa an cutar da ni irin cutarwar da ba'a yiwa kowa ba, Nayi kwana Ingantacce ne Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko w Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka ha Ingantacce ne Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan Ingantacce ne Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki Ingantacce ne Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa Ingantacce ne An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma Ingantacce ne Bai kasance mai yawan alfasha ba, ko mai yawan ɗorawa kansa alfasha ba, ko mai kwararoto a kasuwa, kuma ba ya rama mummuna da mummuna, sai dai yana yi Ingantacce ne An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan aka umarce shi da yayi Hijira Ingantacce ne Qarshen ganin da nayiwa Manzon Allah SAW shi ne lokacin da ya buxe labule yaga Mutane sunyi Sahu a bayan Abubakar -Allah ya yarda da shi Ingantacce ne Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro da tsanani kamar Mutuwar Manzon Allah SAW Ingantacce ne Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Binne shi? sai Abiubakar ya ce: a wurin da ya ra su a cikinsa Hasan ne Cewa Abubakar ya shiga ga Annabi SAW bayan Wafatinsa, sai ya sanya bakinsa akan Idanunsa, ya sanya Hannayensa akan Mukamukinsa, kuma ya ce: "Ya Annabi Ingantacce ne Yayin da Manzon Allah SAW ya shiga Madina a cikinta kowane abu ya haskaka, kuma Ranar da ya rasu a cikinta kowane abu a cikinta yayi duhu Ingantacce ne Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne Ingantacce ne Manzon Allah SAW bai bar Dinare da Dirhami ba ko Akuya ko Raqumi kuma bai yi Wasiyya da komai ba Ingantacce ne Lallai ba'a karvar ran wani Annabi face sai an nuna masa Masaukinsa a Al-janna, sannan a bashi zavi" to yayin da Mutuwa ta sauka gare shi, Kansa yana Ingantacce ne Na tambayi Abdullahi Bin Amr game da mafi tsananin abunda Mushirikai ga Manzon Allah SAW sai ya ce: Naga Uqubuta Bin Abi Muaix Manzon Allah SAW kuma y Ingantacce ne Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa Ingantacce ne "Ban taba yin kishi da wata Mata daga cikin Matan Annabi SAW sai akan Khadija, kuma ni ban risketa ba, ta ce: Kuma Manzon Allah ya Kasance idan ya yan Ingantacce ne "Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta Mutu" Ingantacce ne "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani Ingantacce ne Mutane da yawa su cika Mutane, amma daga cikin Mata babu waxanda suka cika sai Asiya Matar fir'auna, da Maryam Bint Imran, kuma lallai cewa Falalar Ai Ingantacce ne Ni nasan in kina farin ciki dani, kuma haka idan kina fushi da ni Ingantacce ne Lallai Ibrahim Xana ne, kuma ya Mutu a na shayar da shi, kuma lallai yana da Masu shayarwa guda biyu da zasu qarasa masa shayarwa a cikin Al-janna. Ingantacce ne Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna" Ingantacce ne Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai Ibn Umar ya futo a cikinta Ingantacce ne An gaatar da no a haan Manzon Allah SAW a ranar yaqin Uhud ina Xan Shekara goma amma bai Mun izini ba Ingantacce ne Ban taɓa ganin ma'abocin gashin kai ba mafi kyau a cikin kayan ado jajaye (mayafi da kwarjalle saƙar Yaman) kamar Manzon Allah - tsira da amincin Alla Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai Ingantacce ne Hannun dama na Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance don tsarkake shi da abincinsa, kuma hannun hagu na wofintar da Ingantacce ne A lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa suka zo Makka, mushrikai suka ce: Zai zo muku da wasu mutane Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruw Ingantacce ne Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmu Ingantacce ne Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki Ingantacce ne Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da Ingantacce ne Idan kudin Bahrain suka zo, zan ba ka haka da sauransu da sauransu Ingantacce ne Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun Ingantacce ne Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Yajuju da Majuju kwatankwacin Ingantacce ne Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yak
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah