Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na…

عن أبي زيد الأنصاري رضي الله عنه قال: قال لي رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اقتَرِب منِّي»، فاقتربتُ منه، فقال: «أَدْخِلْ يدك فامْسَح ظهري» ، قال: فأدْخلتُ يدي في قميصه، فمسَحتُ ظهْره، فَوَقَع خاتَم النبوة بين إصبعي، قال: فسُئل عن خاتَم النبوة، فقال: «شَعْرات بيْن كتِفيْه».

Bayanin hadisin: Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na…

:Manzon Allah SAW ya ce ga Abu Zaid Al-ansari: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi, sai ya ce: "Ka shigar da Hannunka ka shafi bayana" ya ce: sai na shigar da Hannuna cikin Rigarsa, sai na shafi bayansa, sai yatsuna suka tava Hatimin Annabta, sai aka yambayeshi game da Hatimin Annabta sai ya ce: "Wani Gashi ne a tsakanin Kafaxunsa"

Rukunan : SIRAR ANNABI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah