Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka ma kai sannan ya karanta wannan Ayar…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka ma kai sannan ya karanta wannan Ayar…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka m…

عن عبد الله بن سَرْجس، قال: رأيتُ النبي صلى الله عليه وسلم وأكلتُ معه خُبْزا ولحْمًا، أو قال ثَرِيدًا، قال فقلتُ له: أَسْتَغْفَرَ لك النبي صلى الله عليه وسلم ؟ قال: نعم، ولك، ثم تَلا هذه الآية {وَاسْتَغْفِرْ لِذَنْبِكَ وَلِلْمُؤْمِنِينَ وَالْمُؤْمِنَاتِ} [محمد: 19] قال: ثم دُرْتُ خَلْفَه فنَظَرْتُ إلى خاتَم النُّبوة بين كَتِفَيْه، عند ناغِض كَتِفِه اليُسْرى، جُمْعًا، عَلَيْه خِيلانٌ كأمْثال الثَّآلِيلِ.

Bayanin hadisin: Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka m…

Babban Sahabin Annabi Abdullahi Bn Sarjis yana cewa: cewa shi yaga Manzon Allah SAW kuma muka ci Gurasa da Nama tare da shi, ko kuma ya ce: Tharid, ya ce: sai na ce da shi: Manzon Allah SAW yayi Maka Istigfari? ya ce: Ey, haka ma kai sannan ya karanta wannan Ayar: "Kuma ka nemi gafarar zunubanka da kuma Muminai Maza da Mata" [Muhammad19: " ya ce: sannan na kewa bayansa sai naga Hatimin Annabta a tsakanin Kafaxunsa, a gefen Kafaxarsa na Hagu, kamar dunqulen hannu, akansa tabo, Kamar qwan tattabara, kuma ya sava da launin jikinsa SAW, kuma wannan baya savawa da riwayar da ta sifanta Hatimin da gashi ne da ya tattaru wuri xaya, da kuma wanda ya Kamanta ta Qwan Tattabara, to dukkan waxan can zai yiwu su taru wuri xaya.

Rukunan : SIRAR ANNABI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah