Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabb…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم يومًا: «يا عائش، هذا جبريل يُقرِئك السلام» فقلت: وعليه السلام ورحمة الله وبركاته، تَرى ما لا أَرى. تريد رسول الله صلى الله عليه وسلم .
Manzon Allah SAW ya bawa Aisha labarin cewa Mala'ika Jibril yana gaida ta sai ta ce: Amincin Allah a gareshi da rahamarsa da Albakatansa, Lallai kai Manzon Allah SAW kana ganin abunda bana gani, tana nufin cewa Manzon Allah SAW ya ganin Mala'ika Jibril wanda kuma ita bata ganinsa
Rukunan : FALALAR IYAYEN MUMINAI · ILIMIN AƘIDA · SIRAR ANNABI · MATAYENSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA YANAYIN GIDAN ANNABTA · IYALAN GIDAN ANNABI · SIRA DA TARIHI