Hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Musulunci > Ha > Ha > Hadith > ILIMIN AƘIDA

Hadisan Manzo 397 da bayani kan «ILIMIN AƘIDA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Ingantacce ne Ka tafi da takalman nan waɗannan, duk wanda ka gamu da shi ta bayan wannan shingen yana shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma zuciyarsa Ingantacce ne ‌Allah Ya fi tausayin bayinSa fiye da wannan matar ga ɗanta Ingantacce ne Babu wani mutum da zai shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne da gaske daga zuciayarsa sai wuta ta hara Ingantacce ne Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don Ingantacce ne Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare s Ingantacce ne Lallai kafiri idan ya aikata Kyakkyawan aiki, sai a ciyar da shi Abinci a Duniya, Kuma Mumini Saboda Allah yana masa tanadin Kyawawan lada a Lahira, k Ingantacce ne Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama Ingantacce ne Dukkan abunda nabawa bawana halal ne, Kuma lallai ni na halicci bayi na kan turba baki xayan, kuma lallai su Shaixanu sun zo musu suka kautar da su da Ingantacce ne Ya Ubangiji ka taimake ni kada ka bada Nasara akaina, ka taimakeni kuma kada ka bada taimako akaina, kayi mun shiri kuma kada kayi mun Makirci a kaina Ingantacce ne Ubangijimmu maɗaukaki Yana sauka a kowanne dare, zuwa sama makusanciya, lokacin da ɗaya bisa uku na dare ya saura Ingantacce ne Shin kuna cutar ganin rana da tsakar rana, ba cikin gajimare ba? Suka ce: A'a. Ya ce: Shin kuna shan wahala wurin ganin wata a daren cikakken wata, ba Ingantacce ne Imani bayamane ne kuma Hikima ma bayamaniya ce Ingantacce ne Lallai Allah madaukakin sarki ya halicci halittun sa a cikin duhu, kuma ya jefa su daga hasken sa, saboda haka duk wanda ya same shi daga wannan haske Ingantacce ne Allah yana Sunaye Chasa'in da Tara Xari babu xaya babu wanda zai Haddace su face ya shiga Al-janna, kuma shi xaya ne kuma yana son kaxaitawa Hasan ne Naga Jibril akan Magaryar Tuqewa, kuma ya na da Fukafukai guda Xari shida Ingantacce ne Naga Jibril akan Magaryar Tuqewa, kuma ya na da Fukafukai guda Xaei shida Hasan ne A daren da aka kama ni, na wuce ta Jibrilu a cikin mafi yawan jama'a, kamar tsayayyen tsauni daga tsoron Allah -mabuwayi da daukaka Ingantacce ne Shin bana jin kunyar mutumin da yake jin kunyar mala'iku Ingantacce ne Lokacin da Adam ya mutu, sai Mala'iku sukayi masa wanka da ruwa azaman kirtani, suka bashi sabo kuma suka ce: Wannan sunnar Adam ce a cikin dansa Ingantacce ne Allah yana da mala'iku wadanda suke yawo a duniya, wadanda suka kawo min salama daga al'ummata Ingantacce ne Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce a ranar Badar: Wannan shi ne Jibrilu, yana ɗaukar kan dokinsa, a kansa kayan yaƙin Ingantacce ne Kamar ina kallon ƙurar da ke haske a cikin rariyar garin Bani Ghanam, jerin gwanon Jibrilu - SAW- lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su Ingantacce ne Wannan ne wanda Al'arshi ya girgiza saboda shi, kuma aka buxe masa kofofin Sama, kuma Mala'iku Dubu Saba'in suka raka shi, haqiqa an mastse Matsewa, s Ingantacce ne A iyakokin Madina Mala'iku Annoba da Dujal basa shigar ta Ingantacce ne Mun kasance tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a. Ingantacce ne Idan mai ganin rana ya tashi, to sai ka kira sallah har sai ka fito, idan kuma rana ta tafi, to ka yi addu'a har sai ta fadi, kuma kada ka jira sallar Ingantacce ne Shaidan yana sanya kursiyin sa akan ruwa, sannan ya tura kamfanonin sa, kuma babbar jarabawa ta kusantar dasu kusa dasu. Ingantacce ne Abu Jumah Al-Ansari ya zo mana, sai ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma Moaz bin Jabal yana Ingantacce ne Duk wanda ya ce a yayin da ya ji kiran sallah: (Ya Allah, Ma’abocin wannan cikakken kira da sallah da za'a tayar, Ka bai wa [Annabi] Muhammad al-Wasil Ingantacce ne Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki Ingantacce ne Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu Hasan ne Abin da nake ji muku tsoro shi ne mutumin da yake karatun Alkur’ani, ko da kuwa ana ganin farin cikinsa a kansa, kuma ya munana wa Musulunci. Ingantacce ne Lallai mafi yawan Munafukan Al-ummata sune Makarantanta Ingantacce ne Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarn Ingantacce ne Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, Ingantacce ne Ina da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya gaya mana wasu sunayaensa wasu daga ciki mun riqe, sai ya ce: "Ni Muhammad da Ahmad da Al-muqaffa, da Al-hashir, da Annabin rahama Ingantacce ne Idan dayanku ya tsaya a cikin sallarsa, to yana rokon Ubangijinsa ne, ko kuma idan Ubangijinsa yana tsakaninsa da alqibla, don haka kada ku tofa wa ɗa Ingantacce ne Wadannan wasu mutane ne idan bawa na gari ya mutu daga cikinsu, ko kuma mutumin kirki, sai su gina masallaci akan kabarinsa Ingantacce ne Maye ya xagaka ya kai Baban Huzaim? Ingantacce ne Lallai cewa Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin ba Ingantacce ne Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa Ingantacce ne Babu wani da za'a haifa a cikin "yan Adam face sai Shaioxan ya shafeshi lokacin da za'a haife shi, sai ya faxo yana kuka daga shafar shaixan sai Marya Ingantacce ne An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya Ingantacce ne Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su Ingantacce ne Bai dace ga Bawa ba ya ce: Ni nafi Yunus Bin Matta Ingantacce ne Lallai Rana ba'a tava tsayar da ita ga wani Mutum ba sai ga Yusha'u a Dararen da ya tafi Baitil maqdis Ingantacce ne Kada ku zagi sahabbaina, da a ce ɗayanku zai ciyar da zinare kwatankwacin dutsen Uhudu ba zai kai cikin mudun ɗayansu ba, ko rabinsa Ingantacce ne Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba Ingantacce ne Ya Ubangiji ka gafartawa Mutanen Madina da "Ya'yan Mutanen Madina, da 'Ya'yan Mutanen Madina Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya cewa Abubakar da Umar: "Waɗannan biyun sune shugabannin dattijan 'yan aljanna daga na Ingantacce ne Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa Ingantacce ne Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun Ingantacce ne Alhasan da Alhusain su ne shugabannin matasan 'yan Aljanna Ingantacce ne Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi Ingantacce ne Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa Ingantacce ne Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin Ingantacce ne Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini Hasan ne Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW Ingantacce ne "Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah