Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن أبي نعم، قال: كنتُ شاهدا لابن عمر، وسأله رجل عن دم البَعُوض، فقال: ممن أنت؟ فقال: من أهل العراق، قال: انظروا إلى هذا، يسألني عن دم البَعُوض، وقد قتلوا ابن النبي صلى الله عليه وسلم، وسمعتُ النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «هما رَيْحَانَتاي من الدنيا».
Cewa wani Mutumin Iraqi ya tambayi Ibn Umar -Allah ya yarda da su- shin ya halarta ga Mutum idan yana cikin Harami ya kashe wani kwaro mai cutarwa kamar sauro ko kuwa? sai yace masa yana cikin mamakin wanna Mutumin da damuwarsa da misalin qanan abubuwa, tare da tsaurin kansu kan aikata manyan laifuka, sai yace: Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji , sanna bayan haka suna nuna tsanyseninsu da cikar rsoron Allah suke tambayar kashe Sauro, sannan ya ce: Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya ai yaya na ne ina jin qanshinsu kuma ina sunbartarsu, kamar ka ce suna cikin turaren da Mutane suke shanshanawa
Rukunan : FALALAR IYALAN GIDAN ANNABI · ILIMIN AƘIDA · IYALAN GIDAN ANNABI